Biography of umar m sharif hausa
Umar m sharif music album!
Umar M Shareef
Umar M Shareef | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1989 (35/36 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | mawaƙi da jarumi |
Umar Muhammad Shareef Wanda aka fi sani da Umar M Shareef (An haife shi a shekara ta alif dari tara da tamanin da takwas miladiyya 8 April 1989) a cikin garin Kaduna.
Fitaccen mawakin Hausa ne na soyayya haka nan kuma mai shirya fina finan Hausa kuma jarumi a masana'antar ta Kannywood.
Biography of umar m sharif hausa
Umar M Shareef, fitaccen mawakin Hausa ne, na soyayya, sannan an san shi a matsayin jarumi a masana'antar Kanywood. Umar M Shareef yana da kyakkyawar alaka da dukkan yan wasan kwaikwayon Hausa na Kanywood musamman Ali Nuhu wanda ya taka muhimmiyar rawa wajen fito da jarumin, sannan ya samu lambar yabo daga bangare daban-daban.
Tarihi.
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi jarumin a shekarar 1989 a karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna, shahararren mawakin Hausa ne sannan kuma jarumi ne a masana'antar kannywood wanda ya shahara a kasar Najeriya da sauran kasashen